Ku kasance tare damu don samun fina finai da wakoki na musamman don shakatar daku, burinmu a ko da yaushe mu faranta muku, kuma mu shakatar daku. Wannan Shafi yana kawo muku sababbin fina finan hausa da tsofaffi, ku kasance tare damu, haka zamu kawo muku wakoki na hausaa don nishadantar daku. Mungode da bamu lokacinku.